<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><hymn_number>105</hymn_number>
<title>Ga Yesu Ubangijinmu, Can Yana Mutuwa LW105</title>
<lyrics>[V1]
 1) Ga Yesu Ubangijinmu, can yana mutuwa,
 Allah ya sa mar laifinmu, duniya ta duhunta.

[V2]
 KORUS
 Na gaskanta, na gaskanta, Yesu ya fanshe ni
 Da jininsa, da jininsa, jini mai tsarki.

[V3]
 2) Ya ce, &quot;Ya Allah, ya Allah, donme ka yashe ni? &quot;
 Rundunan Sama su kuma sun daina yin murna.
 Korus

[V4]
 3) Amma ya mutu dominmu, ya ba da jininsa,
 Domin mu zama tsabtattu ta wurin tashinsa
 Korus

[V5]
 4) Ga zukatanmu gabanka, ya Ubangijinmu,
 Ka karƃe su, ka wanke su, Yesu Mai Cetonmu
 Korus</lyrics>
</song>